Badakalar N10bn: Kotu ta tura dan uwan Gwamnan Kogi kurkuku
Jami’in Gwamnatin Kogi da ake zargi sun hada baki da dan uwan gwamnan wajen karkatar da kudaden ya tsere
Labarai
Jami’in Gwamnatin Kogi da ake zargi sun hada baki da dan uwan gwamnan wajen karkatar da kudaden ya tsere
Gwamnan ya nemi afuwar rashin bayyana a gaban majalisar.
Bawa ya ce EFCC EFCC za ta yi wa ’yan Najeriya gwanjon wasu rukunin gidaje da wasu dukiyoyi masu tarin yawa da hukumar ta kwato.
Ranar 25 ga Janairu, 2023 Kotu za ta yanke hukunci kan batun kwace gidaje 40 da aka alakanta su da Sanata Ekweremadu.
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road ta yanke wa wata matsashiya hukuncin kisa ta hanayar rataya bisa laifin kashe makwabciyarta. Ana z