Labarai

Labarai

Kirsimeti: An cire shingaye a Hanyar Kano-Abuja

Gwamnatin Tarayya ta bude sassan da aka rufe a hanyar da ta tashi daga Kano ta bi ta Kaduna zuwa Abuja baki daya domin zirga-zirgar ababen hawa a loka

Yadda Buhari ya kashe wa yankin Neja Delta N220bn

Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta aiwatar da ayyukan cigaban al’umma 553 a yankin Neja Delta a cikin Shekara bakwai.

Majalisa Ta Umarci CBN Ya Kara Tsabar Kudin Da Za A Iya Cira

Majalisa ta kuduri aniyar goya wa CBN baya don ci gaba da samar da sauye-sauye

Buhari Ya Bude Gadar Neja Ta Biyu

Buhari ya ce an yi amfani da kudaden da aka kwato a Amurka ne wajen sake gina gadar.

An kashe mutum 5 a rikicin ’yan caca Akwa Ibom

An kusa sa’a hudu ana gumurzu a rikicin cacar tsakanin kungiyoyin asiri a ranar Talata, kafin ’yan sanda suka tarwatsa su