Labarai

Labarai

Shari’ar Batanci: Yau Abduljabbar Zai San Matsayinsa

Yau Alhamis, 15 ga watan Disamba 2022 kotun Musulunci da ke Kano za ta yanke hukunci a Shari’ar zargin yin batanci ga Annabi Muhammadu (SAW) da ake wa

Kotu ta tsare masu gadi 2 a kurkuku kan satar katifun makaranta

Masu gadin sun amsa laifi ba tare da wahalar da kotu ba.

Kotu ta yanke wa budurwa hukuncin kisa ta hanyar rataya a Kano

An sami matar ne da laifin kashe makwabciyarta, saboda ta kira ta da karuwa

Bata-gari sun kwakule idon almajiri a Bauchi

Sun yaudari dan almajirin ne suka dauke shi zuwa gefe gari inda suka kwakule masa idon.

Budurwa Ta Roki Kotu Ta Kwato Mata Kudin Da Ta Ba Tsohon Saurayinta

Wata budurwa ta roki kotun shari’ar Musulunci da ke Rigasa Kaduna ta karbo mata N180,000 da ta ranta wa tsohon saurayinta ya ki biyan ta. Yayin zaman