Labarai

Labarai

Uwar jam’iyyar NNPP ta soke dakatar da Dungurawa daga shugabancinta a Kano

Kwamitin Zartarwar jam’iyyar NNPP ya yi watsi tare da soke korar da aka yi wa shugaban jam’iyyar na jihar Kano, Hashimu Dungurawa, inda ya ce matakin

Kwastam ta kama fatar jakuna 718 a Bauchi

Hukumar Kwastam ta Najeriya shiyyar Bauchi, ta ce ta kama fatar jakuna 718 da kudinsu ya haura Naira miliyan 24, da ake zargin ana kokarin fitar da su

Jam’iyyar NNPP ta naɗa Shugaban Riƙo a Kano

Kwamitin Zartaswa na jam’iyyar ne ya sanar da naɗin Abdullahi Abiya a wani taron gaggawa a ranar Talata.

Ranar Alhamis dokar haraji za ta fara aiki — Tinubu

Tinubu ya yi watsi da zargin cewa an yi sauye-sauye ga dokokin harajin, don haka za su fara aiki kamar yadda aka tsara a ranar Alhamis, 1 ga Janairu,

’Yan ta’adda sun kashe mutum 30, sun tashi kauyuka 21 a Kogi

Ana kai wa manoma hari a gonakinsu; ana yin garkuwa da matafiya a kan manyan hanyoyi; mata, yara da tsofaffi suna gudun hijira