Labarai

Labarai

Tsadar man fetur da rashin tsaro na barazana ga manoman rani a Taraba

Manoman sun ce a Bara litar mai ba ta wuce N200, yanzu kuwa ta kai N370

Najeriya ta cire dokar gwajin COVID-19 ga matafiya kwata-kwata

Gwamnati ta ce tana bai al’umma shawara kan kowa ya tabbatar ya yi cikakken riga-kafin cutar.

NAFDAC ta kwace jabun magunguna na N20m a kasuwar Zariya

Magungunan sun hada da wadanda aka tanadar don raba wa ‘yan gudun hijira kyauta a jihar da wadanda akan bai wa mata masu nakuda da sauransu.

Kotu ta yi watsi da karar da aka shigar da Tinubu kan amfani da takardun bogi

Kotu ta ce karar da Jam’iyyar AA ta shigar kan Tinubu shisshige ne da kuma tsoma baki cikin matsalar cikin gidan wata jam’iyya.

Kotu ta yanke wa matasa 4 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Ekiti

Kotu ta ce ta yanke wa matasan hukuncin kisa ta hanyar rataya ne bayan da ta same su da aikata fashi da makami.