Labarai

Labarai

Martanin APC ga Atiku: Jam’iyyarka ce ta kyankyashe Boko Haram

Lai ya ce Atiku ya daina nuna kamar bai san komai ba domin kuwa, jam’iyyarsu PDP ce ta kyankyashe Boko Haram a Najeriya.

Amurka na neman kwace alakar kasuwancin China a Afirka

Amurka da shugabannin Afirka suna gudanar da taron koli, domin samar da damarmakin kasuwanci da za su amfani nahiyoyin biyu. Shugabannin na gudanar da

An Cafke ’Yan IPOB Da Suka Kai Hari Ofishin INEC A Imo

A safiyar Litinin maharan suka kai kutsa ofishin suka kashe mutane suka cinna wa ginin wuta

’Yan fansho sun tarwatsa bikin rantsar da sabbin Ciyamomi a Neja

Suna zanga-zanga ne kan kin biyansu hakkokinsu na tsawon shekara bakwai

Gwamnatin Borno ta fara shirin daukar sabbin malaman makaranta 3,000

Gwamnatin Borno za ta dauki ma’aikatan ne domin ci gaba da inganta fannin ilimin jihar.