Labarai

Labarai

An zabi ‘yar Najeriya cikin ’yan jaridar duniya da za su samu horo na musamman

An zabi ’yar Najeriya, Fauziyya Kabir Tukur,  cikin ’yan jarida 10 daga kasashen duniya da za su halarci wani shiri na musamman na samun karin kwarewa

Kotu ta daure dilan tabar wiwi shekara 2

Kotu ta daure mai liafin ne bayan da ta gamsu da hujjojin da aka gabatar mata kan laifin da ya aikata.

Najeriya Ta Fi Ko’ina Yawan Yara Masu HIV Da Tarin Fuka —WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce Najeriya ce kasar da a fi yawan yara masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki da tarin fuka.

Kotu ta tsare matashi a kurkuku kan zargin fyade

Matashin ya rudi yarinyar zuwa dakinsa ne a kan ta je ta karbi kudin kayan da ya saya a shagonsu.

An daure ’yan acaba 29 shekara 3 a Zariya

Mai shari’a Madam Keziah Isaac Austin, wadda ta ce dukan wadanda aka samu da laifin sun amsa laifin ta ba su zabin biyan tarar N10,000 ko zaman