Labarai

Labarai

Karancin Mai: DSS Ta Ba NNPC Da IPMAN Wa’adin Sa’a 48

DSS ta yi barazanar farautar duk masu hannu wajen haifar da karancin man

Ba gudu ba ja da bayan kan sabbin dokokin CBN —Emefiele

Da alama Majalisar Tarayya ma ba ta gamsu da sabbin dokin na CBN ba.

NLC na shirin fara yajin aiki a Filato

NLC ta ce za ta shiga yajin aikin ne domin gargadi ga Gwamanatin Filato kan ta yi abin da ya kama ce ta game da hakkokin ma’aikata.

Gwamnati ta yi watsi da mu Nakasassun Adamawa

Masu fama da kasar sun ce duk da gwamnati ta san da zamansu, amma ba su samun kulawar da ta dace daga gare ta.

Kotu ta ci maigadi tarar N530,000 kan satar na’urar dumama ruwa

Kotu ta umarci maigadib ya biyan diyyar N530,000 ga ubangidan nasa