Labarai

Labarai

Tinubu ya nada jami’in EFCC a matsayin Daraktan Gurfanarwa na Tarayya

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Rotimi Oyedepo, SAN, daga hukumar EFCC a matsayin Daraktan Gurfanarwa a Ma’aikatar Shari’a ta Tarayya.

Mutane 17 sun mutu a hatsarin mota a Jigawa

Binciken farko ya nuna cewa gudun wuce gona da iri, fashewar taya , da rasa kwacewar mota ne suka jawo wannan mummunan hatsari.

Me sauya sheƙar Abba zai haifar a siyasar Kano?

Ga NNPP, rasa gwamna ɗaya tilo na iya rage karfin jam’iyyar zuwa dandalin mutum ɗaya. Ga Kwankwasiyya kuma, wannan mataki na gwada ko tafiyar za ta iy

SUBEB ta dauki nakasassu 23 aikin koyarwa a Jigawa

Waɗanda abin ya shafa sun riga sun amsa kiran hukumar bisa umarnin hukuma.

Kotu ta tura Malami da matarsa zuwa Gidan Yarin Kuje

A ranar Talata kotun ta bayar da umarnin tura Malami da matarsa da dansa zuwa Gidan Gyaran Hali na Kuje, bayan sun ki amsa laifuka da EFCC ke tuhumars