Labarai

Labarai

An Kori Dalibai 40 A Auchi Poly Kan Takardun Bogi

Kwalejin Fasaha ta Auchi (Auchi Poly) ta kori dalibai 40, bisa samun su da laifin gurbata sakamakon jarabawa.

D’banj: ‘Mu muka gayyaci ICPC kan badakalar N-Power’

Ma’aikatar Agaji da Ayyukan Jinkai ta ce ita ce ta gayyaci Hukumar ICPC kan zargin almundahanar kudaden shirin tallafin matasa na N-Power

Dan dambe ya mutu bayan an yi masa mahangurba

Dan damben ya fadi kasa warwas bayan da ya sha wawan naushi a habarsa.

Ortom ya gayyaci Buhari kaddamar da aiki a Benuwai

Ortom mai yawan sukar Gwamnatin Buhari, ya gayyato shi ne a daidai lokacin da gwamnan ya sa zare da, Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam’

’Yan bindiga sun harbi fasto, sun sace tsohuwar Akanta-Janar

Lamarin dai na zuwa ne sa’o’i kadan bayan ’yan sandan sun tura runduna ta musamman don samar da tsaro a kan babbar hanyar