Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe mayakan ISWAP 8 a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu 

Sojojin sun kuma kwato makamai da kayayyaki masu yawa daga hannunsu

Babu Gwamnan da aka fi bincika a tarihin Najeriya sama da ni – Tinubu

Tinubu ya ce duk da binciken na kwa-kwaf da aka yi masa babu abin da aka samu

Ya kashe abokinsa da maganin bera saboda ya saci motarsa a Katsina

Ya jefa gawar abokin nasa cikin rijiya bayan ya kashe shi.

Ya Sace Masu Gadi A Nasarawa

Wani mai satar mutane ya shiga hannu bayan da ya sace wasu masu gadin kamfani a kauyen Jeje Jijipe da ke Karamar Hukumar Karu Jihar Nasarawa. Kakakin

Za A Fara Daure Masu Jefar da ’Ya’yansu A Najeriya

Majalisar Dokoki ta Kasa ta kammala karatu na biyu kan kudirin dokar tura iyayen da suka jefar da ’ya ’yan da suka haifa zuwa gidan yari.