Labarai

Labarai

EFCC ta damke matashi kan damfarar baturiya N242m

Maashin ya amsar karbar £250,000 daga hannun matar cikin sulallan Bitcoin

’Yan bindiga sun sace wasu mata a kantin magani

Maharan sun yi awon gaba da waat mata da ta kai danta domin a duba lafiyarsa

Yadda hatsarin mota ya jefa Abuja cikin duhu

Tifa makare da duwatsu ta ruguza turken tura wutar lantarki mai karfin KV 132 a Abja

Ribadu Ya Janye Karar takarar Binani Ta Gwamnan Adamawa a APC

Nuhu Ribadu ya ce ya janye bukatarsa ne saboda masalahar jam’iyyar APC a jihar.

NEMA ta raba kayan abinci ga ’yan gudun hijira 16,000 a Borno

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Kasa (NEMA), ta raba tallafin kayan abinci da na amfanin yau da kullum ga ’yan gudun hijira 16,000 a jihar Borno. D