Labarai

Labarai

Sabbin dokoki 6 da CBN ya fitar kan takaita yawon tsabar kudi

Bankin kuma ya ce ’yan N200 zuwa kasa za a rika zubawa a cikin ATM

Saudiyya za ta dauki nauyin raba jariran da aka haifa manne da juna a Kano 

Za a tafi da yaran Saudiyya ranar Alhamis, din yi musu aiki a can

An maka surukin Buhari a gaban kotu saboda taurin bashi

Ana zarginsa ne da kin biyan kudin da ya karbi bashi tun 2018

Fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna na neman diyya daga Buhari

Fasinjojin na bukatar gwamnatin tarayya ta cika alkawuran da ta daukar musu.

Dan sanda ya mutu a musayar wuta da ’yan bindiga a Ebonyi

Anyanwu ya ce, lamarin wanda ya faru da misalin karfe 9:00 na dare ya lakume jami’insu daya da dan bindiga guda.