Bidiyon Dala: Ganduje da Jaafar Jaafar sun hadu a London
An ga Ganduje da Jaafar Jaafar cikin sakin fuska da raha, har suka rungume juna a lokacin haduwar tasu a London
Labarai
An ga Ganduje da Jaafar Jaafar cikin sakin fuska da raha, har suka rungume juna a lokacin haduwar tasu a London
Ana zargin gobarar ta tashi sakamakon sharar da ake konewa a bayan kasuwar.
Hisbah ta ce ta kama motar ne a Gwarzo, tana kokarin shiga Kano
Mutum daya ya samu mummunan rauni a kansa sakamakon arangamar da magoya bayan suka yi.
An yi awon gaba da kwamishinan da hadimansa biyu.