Labarai

Labarai

Mutum 5 sun rasu, wasu 5 sun jikkata a hatsarin mota a Bauchi

Hatsarin ya rutsa da mutum 12, inda wasu suka mutu wasu kuma suka jikkata.

‘Matsalar tsaro ba za ta shafi aikin kidayar jama’a na 2023 ba’

Hukumar ta ce za ta yi amfani da na’urorin zamani wajen kidayar

An yi garkuwa da Kwamishina a Binuwai

An yi garkuwa da kwaminishan ne da milsain karfe 9 na dere, a hanyarsa ta zuwa mahaifarsa a Karamar Hukumar Ado

An kashe babban dan sanda a arangama da sojoji a Legas

An kashe wani hafsan dan sanda mai mukamin ASP a wata arangama tsakanin ’yan sanda da sojojin ruwa a Jihar Legas.

Yadda aka sace mutum 46 a Katsina

’Yan bindiga sun bukaci a biya su kudin fansa da sabbin takardun Naira bayan sun sace mutum 46 a Jihar Katsina