Labarai

Labarai

An sace dalibai a hanyar makaranta a Katsina

An yi garkuwa da mutane 31, ciki har da daliban sakandare da ke hanyarsu ta zuwa makaranta a Karamar Hukumar Bastari ta Jihar Katsina

Ya kamata Ganduje ya yafe wa matasan da suka yi masa bidiyon barkwanci —Bukarti

Lauyan ya yi kiran ne a cikin wani shirin bidiyo na kai tsaye da yake yi a shafinsa na Facebook tare da wasu ’yan jarida

An harbi limami, an sace mamu 18 a Kastina

’Yan bindiga sun bude wa limami da mamunsa wuta a yayin da suke tsaka da Sallah a masallaci a Karamar Hukumar Funtua ta Jihar Katsina.

Babu wanda ya hana Tinubu zuwa Amurka – Festus Keyamo

Ya ce ‘yan adawa ne ke yada cewa Amurka na neman Tinubu ruwa a jallo

Mahaifiya ta binne jaririyar da ta haifa ranta a cikin masai

Ana zargin ta kashe jaririyar ne bayan ta haife ta a sanadiyar cikin shege