Labarai

Labarai

Hedikwatar tsaro ta zargi Reuters da kokarin bata sunan sojojin Najeriya

Hedkwatar Tsaro ta Najeriya ta zargi kamfanin dillancin labarai na Birtaniya, Reuters, da kokarin bata sunan Rundunar Sojin Najeriya ta salon aikin ja

Sarkin Kano ya nemi goyon Gbong Gwom Jos wajen sake gina kasuwar Filato

Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nemi goyon bayan basaraken Filato, wato Gbong Gwom Jos, Jacob Gyang Buba wajen sake gina babbar kasuwar Jos.

Sojoji sun sake kashe mayakan ISWAP da dama a Borno

An kashe su ne bayan wani hari da suka kai wada bai yi nasara ba

Mutum 3,200 sun amfana da zakkar miliyan N10 a Kazaure

Masarautar Kazaure ta ce an rana zakkar ce ga mabukata a tsakanin gundumomi tara a yankin

2023: Bata lokaci kawai Atiku ke yi —Kungiyar Ohaneze

Kungiyar Kabilar Ibo ta ce abin da Atiku Abubakar ya shuka yake girba, don haka, gara ya daina bata lokacinsa da dukiyarsa…