Labarai

Labarai

Abin fashewa ya tashi a asibiti a Kebbi

A safiyar ranar Talata ne abin fashewa ya tashi a wani gidan ma’aikata da ke harbar Babban Asibitin Bagudo

Cutar ƙoda: Bincike ya gano sinadaran ƙarfe a ruwan sha a Yobe

Binciken cutar ƙoda da aka gudanar a Jihar Yobe ya nuna akwai sinadaran ƙarfe masu nauyi a cikin ruwan da jama’ar Gashua ke sha.

An kori Shugaban Jam’iyyar NNPP na Jihar Kano

Rikicin NNPP ya ɗauki sabon salo bayan shugabannin mazaɓar Shugaban Jam’iyyar na Jihar Kano, Hashimu Suleiman Dungurawa, sun sanar da korar shi daga c

Yadda ’yan bindiga suka hallaka jama’a a Kebbi

’Yan bindiga sama da mutum 50 su kai mummunan hari a ƙauyen Gebbe da ke cikin Ƙaramar Hukumar Shanga, Jihar Kebbi, inda suka riƙa harbi kan mai uwa da

Hatsari: Mutum 3 sun mutu, 16 sun jikkata a Jos

Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar a kusa da Polo round