Zargin N5.6bn: Buhari ya sallami Shugaban NIRSAL
Sallamar Aliyu Abdulrasheed daga shugabancin NIRSAL ba zai rasa alaka da zargin almundahana a hukumar ba.
Labarai
Sallamar Aliyu Abdulrasheed daga shugabancin NIRSAL ba zai rasa alaka da zargin almundahana a hukumar ba.
Lauyan A’ishah Buhari ya ce ta janye karar ne bayan wasu ’yan Najeriya sun sanya baki.
Wike ya ce Shugaba Buhari ya fito ya bayyana sunayen gwamnonin da yake zargi da sace kudaden kananan hukumomi ko kuma kalamansa su zama na bata suna.
Majiya ta kusa da ahalin basaraken ta ce, sai da ’yan bindigar suka yi harbe-harbe kofar fadar suka shiga shiga sannan suka tafi da shi
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi ’yan siyasaa da su guji amfani da wuraren ibada wajen gudanar yakin neman zabe.