Labarai

Labarai

An yi wa ’yar jaridar Najeriya, Toke Makinwa fashi a London

Makinwa ta bayyana kaduwarta da fashin da aka yi mata a birnin London na kasar Birtaniya

Fintiri ya tsallake rijiya da baya a wani hatsarin ayarin motocinsa

Karo na biyu a cikin kasa da mako guda da gwamnan ke tsallake rijiya da baya a hatsarin mota

Wahalar mai: Gwamnati ta zargi ’yan kasuwa da boye fetur

Gwamnati ta zargi ’yan kasuwa da boye man fetur don su kara kudin mai.

Sojoji sun kashe mai kera wa ISWAP bom

Jiragen sojin Najeriya a yankin Tafkin Chadi sun halaka wani babban kwamandan kungiyar ta’addanci ta ISWAP, Muhammed Malik

NDLEA ta lalata tan 24 na miyagun kwayoyi a Kwara

Kwamandan NDLEA a jihar, Ibrahim Saidu, ya ce, sun gurfanar da dillalan miyagun kwayoyi su 171 a Jihar Kwara a cikin wannan shekara.