Labarai

Labarai

Mutum 61 sun mutu a hadurra a Borno —Hukuma

Iki-Boyi ya danganta aukuwar hadurran da gudun wuce kima da tukin ganganci da amfani da taya mara inganci da sauransu.

2023: Ina da yakinin za a yi sahihin zabe —Jega

Jega ya ce yana da yakinin Najeriya za ta gudanar da sahihin zabe a 2023 duk da kalubalen da take fuskanta.

Kasurgumin dan bindiga ya shiga hannu bayan shekara 7 ana farautarsa

An yi nasarar cafke shi bayan samun bayanan sirri.

Dalibi ya soka wa abokin karatunsa wuka a Bauchi

Suna takar dambe wanda ake zargin ya ciro wuka daga aljihunsa ya soka masa a ciki.

’Yan bindigar da suka sace dan siyasa a Bauchi na neman fansar N100m

‘Yan bindigar sun yi awon gaba da shi cikin dare.