Labarai

Labarai

Gobara: An yi asarar rayuka 7 da kadarorin Naira miliyan 112 a Bauchi

Hukumar ta ce ta ceto mutane da dama tare da tseratar da dukiyoyin al’umma a jihar.

An yi zanga-zanga kan hana Adaidaita Sahu bin wasu titunan Kano

Yayin zanga-zangar, an kuma fasa daya daga cikin motocin da gwamnati ta samar

Najeriya ba ta yin abin da ya dace wajen rage yawan haihuwa – Hukumar Kidaya

Shugaban Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) Nasir Isah Kwarra, ya ce Najeriya ba ta yin abubuwan da suka kamata wajen kayyade yawan haihuwa kamar yadda aka

Bokan da ke hada wa ’yan ta’adda maganin bindiga ya shiga hannu

A cewar ‘yan sanda, bokan na shirya maganin ne kan farashi N60,000 don amfanin ’yan fashin daji da makamantansu.

Zargin tsare dalibi: Aisha Buhari ta kulle shafinta na Twitter

An zargi uwan gidan Buhari, da lakadawa dalibin dukan kawo wuka.