Labarai

Labarai

Gobara ta kone rumfuna 150 a kasuwar Kano

Mai magana da yawun Hukumar Kwana-kwana ya ce, ana zargin masu shaye-shaye ne dalilin aukuwar gobarar.

Kotu ta daure ma’aikacin bankin shekara 7 kan badakalar N21.8m

Alkalin kotun ya ce, mai gabatar da kara ya gabatar wa kotun gamsassun hujjoji a kan wanda ake zargi, wanda hakan ya sa kotu ta daure shi shekara baka

‘Har yanzu Buhari na kan bakarsa ta cire ’yan Najeriya 100m daga kangin talauci’

Ministan ya ce har yanzu Buharin bai saduda ba a kan kudurin nasa

An gano Kananan Hukumomi da ke biyan ma’aikatan bogi albashi a Anambra

 Ezeaka ya ce shugabannin kananan hukumomin da lamarin ya shafa na aikata hakan ne domin kaurara kason da suke samu daga asusun gwamnatin jihar.

Ya kashe abokinsa saboda ya ki saya masa giya

Lamarin ya faru ne a Karamar Hukumar Dass da ke jihar