Labarai

Labarai

An kwace bindigogi 5 a hannun wadanda ake zargi da kai hare-hare a Osun

’Yan sanda a Jihar Osun sun ce, sun cafke mutum 10 da ake zargi da hannu a hare-haren da aka kai a wasu tashar motoci a sassan jihar.

APC za ta kaddamar da manhajar neman tallafin kudi daga ’yan Najeriya

A cewar Kwamitin, manhajar za ta taimaka wajen takaita mu’amala da jakunkunan kudi a harkokin zaben 2023.  

Ba zan daina fada wa masu mulki gaskiya ba —Sarkin Musulmi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce ba zai daina fada wa gwamnati gaskiya ba, duk da cewa wasu ‘yan siyasa ba

2023: Hare-hare kan ofisoshinmu ba za su hana mu gudanar da zabe ba – INEC

Yakubu ya ba da tabbacin hukumar za ta sake mallakar kayayyakin da asarar ta shafa kafin zaben.

’Yan Najeriya na da isasshen abinci a rumbunansu —Minista

Ya ce sam babu wata barazanar yunwa a Najeriya a bana