Labarai

Labarai

An yi garkuwa da Fasto da wasu 4 a Jihar Kogi

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto na coci Living Faith Church da ke Okeoffin-Okoro Gbede, a Karamar Hukuamr Ijumu ta Jihar Kogi.

Harin Amurka ya ragargaza Lakurawa — Rundunar Sojin Najeriya

Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da samun gagarumar nasara bayan harin da Amurka ta jagoranta a maboyar ’yan ta’addan Lakurawa

Cibiyar Wutar Lantarki ta Ƙasa ta lalace

karfin wutar da kasar ake samarwa a fadin kasar ya sauka zuwa Megawatt 139.92, daag Megawatt 2,052.37

Mota ta take masu biki shagalin a Nasarawa

Mutum huɗu sun mutu, wasu da dama sun jikkata a wani hatsarin manyan motoci da ya auku yayin bikin shekara-shekara na Eggon Carnival a Nasarawa-Eggon,

Duk da ragin kuɗin mai, har yanzu direbobi ba su rage kuɗin mota ba

Har yanzu direbobin motocin haya ba su rage kuɗin mota ba duk da sauƙin farashin mai da ake samu a Najeriya.