Labarai

Labarai

Gwamnan Adamawa ya tsallake rijiya da baya

Wata tifa a sukwane ta yi kan motar da Gwamna Fintiri da wasu kwamishinoninsa ke ciki, inda ta murkushe wasu motoci da ke cikin ayarinsa

Yadda malama ta yi mini fyade a makaranta —’Yar shekara 4

An tsare malamar bayan karamar yarinyar ta fallasa abin da ta yi mata a makaranta

Aminci ya fara samuwa a Neja —’Yan sanda

’Yan sanda sun karyata rade-radin da ke cewa ’yan bindiga na shigowa Jihar Neja daga Birnin Gwari kuma an kai wa sojoji hari a Zuma Rock

An dage shari’ar wanda ake zargi da yin garkuwa da ’yar uwarsa a Zariya

Babban kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Dogarawa, Zariya ta dage ci gaba da sauraron karar da ake yi wa mutumin nan da ake zargi da yin garkuwa da ’

An gurfanar da su a kotu kan wulakanta gawa

Sai dai babu wani cikakken bayani kan yadda aka yi aka kai gawar shagon, da kuma ko sun aikata mata wani rashin da’a.