Labarai

Labarai

Mayakan Ansaru sun kashe ’yan bindiga biyar a Kaduna

Idan ’yan kungiyar Ansaru sun shigo garin sukan ba mu kariya.

’Yan bindiga sun kashe mutum 8 a kauyen Filato 

Maharan sun kai farmaki ne da daddare a ranar Talata.

’Yan bindiga sun sace fiye da mutum 100 a Zamfara

An kwashi mutanen da suka hada da mata da kuma kananan yara.

Dan kasuwar da aka sace a Jigawa ya kubuta

Dan kasuwar ya kubuta a ranar Laraba, amma ba a bayyana nawa aka biya kudin fansarsa ba.

‘Surukata ce ta roke ni in dirka wa ’yarta ciki kafin aure’

Kotu ta ce ba ta ga wani aure da za ta warware a tsakanin masu shari’ar ba saboda a cewarta, asali babu wani aure a tsakanin su biyun.