Martani: Ba jiharmu ce ta fi ko’ina talauci ba a Najeriya —Sakkwato
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta ce ba ta yarda jihar ce ta fi ko’ina talauci a Najeriya ba.
Labarai
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta ce ba ta yarda jihar ce ta fi ko’ina talauci a Najeriya ba.
Ma’aikatar ta ce ta nemi takardun ko kasa ko sama ta rasa su
Aikin hako mai a Kolmani shi ne irinsa na farko da zai gudana a yankin da ma Arewacin Najeriya baki daya.
Wanda ake zargin mataimakin shugaban wata makaranta ne, kuma ya yaudari yarin ya dauke ta zuwa wani kangon gini ne ya yi lalata da ita.
Sai dai ya ce har yanzu akwai fursunoni da dama da ake nema