Gobara ta kashe mutum 3 a Kano
Tuni aka mika wadanda suka mutu ga iyayensu don yi musu sutura.
Labarai
Tuni aka mika wadanda suka mutu ga iyayensu don yi musu sutura.
Ana ganin cewa gajiya da gudun wuce kima ne ya haddasa hatsarin.
‘Yan sanda sun ce suna kokarin ceto dan kasuwar.
Jami’an ‘yan sanda mata biyu ne suka rasa rayukansu a hatsarin.
Malamin ya yaudari dalibar zuwa wani kango.