Labarai

Labarai

Za a gurfanar da mawaki 442 a gaban kotun Nijar

Ana zargin mawakan ne da mallakar takardun kasar na bogi

Hatsarin mota: Gombawa 17 sun rasu a hanyar zuwa Legas

Bayanai sun ce hatsarin ya faru ne sakamakon gudun wuce milasali da bas din ta yi.

2023: Kotu ta umarci INEC ta ci gaba da rajistar masu zabe

Kotu ta ce INEC ta gaggauta ci gaba da yi wa masu zabe rijista har zuwa 90 kafin zaben 2023.

Tirela ta kashe mutum 5 a Kogi

Hatsarin ya auku ne sakamakon kwacewar da babbar motar ta yi ta haye kan karamar motar.

An tsinci gawar wata mata a dakin otal a Legas

‘Yan sanda sun ce sun tarar da gawar kumfa na fita ta hancinta, kuma wanda aka gansu tare a masaukin ya yi batan dabo.