Labarai

Labarai

Tun ba a je ko’ina ba, an fara takaddama kan rijiyar mai tsakanin Bauchi da Gombe

Lauyan ya ce wajen mallakin Gombe ne ba Bauchi ba

Akwai yiwuwar yawan talakawan Najeriya ya kai miliyan 250 a nan gaba – MDD

Majalisar ta bayyana abubuwan da gwamnati za ta yi don magance hakan

Kotu ta ba da umarnin zabtare N40bn daga asusun Jihar Ebonyi

Kotu ta ce Gwamnatin Ebonyi ba ta yi wa kamfani da ta bai wa kwantaragi adalci ba.

An ceto mutum 8 da aka yi safararsu a Jigawa

An ceto mutanen ne yayin da suke tsallaka wa zuwa Jamhuriyar Nijar.

‘Za mu nemi diyyar rayukan ’yan Arewa idan aka saki Nnamdi Kanu’

Matasan sun ce dole ne gwamnati ta biya diyyar wadanda aka kashe matukar aka saki Kanu.