Labarai

Labarai

Kwamishinoni da Shugabannin Ƙananan Hukumomi sun goyi bayan sauya sheƙar Abba zuwa APC

’Yan majalisar za su gana da Gwamna Abba Kabir Yusuf a yau domin bayyana goyon bayansu ga sauya sheƙarsa daga NNPP zuwa APC

Anthony Joshsua ya tsallake rijiya da baya a hatsarin mota

Mutum biyu sun mutu a hatsarin mota da ya ritsa da shahararren dan damben boksin na duniya, Anthony Joshua

Sauya sheka: Ba ma goyon bayan maciya amana — Sanata Hanga

Sanata Rufai Hanga ya ce a matsayinsa na Sanatan NNPP ɗaya riko, ya ƙi karɓar tayin kuɗi mai tsoka da don sauya sheƙa.

ISWAP ta harbi Dagaci, ta sace magunguna a asibiti a Yobe

An kai hare-haren ne da misalin ƙarfe 12:20 na rana a ranar 27 ga Disamba, 2025 inda suka harbi dagacin ƙauyen Ja Jibiri, Lawan Hassan, mai shekaru 45

Gwamnan Kano na shirin komawa APC

Darakta-Janar na Yaɗa Labarai a Fadar Gwamna, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya goyi bayan matakin shugabannin NNPP na Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa na bi