Labarai

Labarai

Kotu ta wanke Babachir daga zargin badakalar N544m

Mai Shari’a Charles Agbaza ya ce duka shaidu 11 da EFCC ta gabatar babu wanda ya nuna laifin da aka aikata.

Mai alkawarin azurta ’yan Najeriya 100m ya talauta 133m —Shehu Sani

Shehu Sani ya goranta wa Buhari da cewa “Sun yi alkawarin raba mutum miliyan 100 da talauci, sai ga shi a hukumance sun jefa miliyan 133 cikin kuryar

Ta tabbata an sallami Shugaban Hukumar NYSC

An umarci Birgediya-Janar Mohammed Fadah ya mika duk kayayyakin Hukumar NYSC da ke hannunsa ga jami’in da ke biye da shi a matsayi

’Yan sanda sun kashe ’yan bindiga 7 a Neja

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, ya ce za a mika su ga kuliya don girbar abin da suka shuka.

Yadda sojoji suka kashe Kachalla Gudau —Aruwan

Gudau ya taka muhimmiyar rawa a garkuwa da dalibai da ’yan kasashen waje.