Sakkwato ta fi ko’ina talauci a Najeriya —Rahoto
Cikin mutum miliyan 133 da aka gano suna fama da talaucin, miliyan 86 daga Arewa suke, miliyan 47 kuma a Kudu
Labarai
Cikin mutum miliyan 133 da aka gano suna fama da talaucin, miliyan 86 daga Arewa suke, miliyan 47 kuma a Kudu
Rashin kiyaye dokokin hanya da rashin kula da lafiyar abubuwan hawa na daga cikin manyan dalilan da kan haifar da hatsari.
Galibin yaran da ake dauka ana tura su aikatau a gidaje sukan fuskanci muzgunawa, walau daga wajen wadanda suke yi wa aikin, ko daga wajen ‘ya
Gwamnati ta yarda ta kashe wadannan kudaden ne don ci gaba da aiwatar da ayyukan inganta rayuwar ‘yan kasa.
Wadanda aka kwaso sun iso gida Najeriya da yammacin ranar Talata.