Labarai

Labarai

Kotu ta dakatar da kamfanin jiragin sama na Najeriya daga fara aiki

Masu kamfanonin jiragen sama na Najeriya ne suka shigar da kara

Sojoji sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram da wasu mayaka 14 a Borno

An kashe su ne lokacin da sojoji suke sintiri

2023: Kwana 100 kafin zabe, INEC ta gargadi jam’iyyun siyasa

“Yau saura kwana 100 daidai kafin bude rumfunan zabe”

An yi wa fursunoni 176 afuwa a Ribas

An yi musu afuwar ce don a rage cunkoso a jihar

Kamfanin jiragen sama ya fara zirga-zirga daga Abuja zuwa Jigawa

Jirgin ya fara tashi ne da fasinjoji 20 ranar Litinin