Labarai

Labarai

Ambaliyar ruwa ta yi barna a sansanin sojoji da ke Borno

Ambaliyar ta mamaye ilahirin sansanin sojojin

Najeriya ta gurfanar da ’yan kasar waje 16 a kotu kan zargin satar mai

Ana zarginsu da hada kai wajen satar mai ba bisa ka’ida ba

Tifa ta kashe ‘yan sanda 2 a kan hanyarsu ta zuwa aiki a Ekiti

‘Yan sandan na kan babur ne lokacin da tifar ta take su

Gobara ta tashi a Kasuwar Singa da ke Kano

Yanzu haka ‘yan kwana-kwana na kokarin kashe wutar

Sojoji sun saka tukwicin N95m ga duk wanda ya taimaka wajen kamo su Turji

Sai dai ‘yan jihar ta Zamfara sun ce sojojin sun san inda ‘yan ta’addan suke