Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe basarake da mai juna-biyu a Imo

’Yan bindiga sun kashe wani basarake, Eze Ignitus Asor, tare da wasu mutum hudu a kauyen Obudi Agwa da ke Karamar Hukumar Oguta a Jihar Imo. Harin, wa

Abdussalami ga ’yan takara: Ku ja kunnen masu magana da yawunku

Ya ce duk wanda bai ji ba, shi za su zarga

Boko Haram ta yi wa mata yankan rago saboda zargin maita

Gwamnatin Jihar Borno ta ce, tana gudanar da bincike a bangarenta game da wannan al’amari.

Sauya Fasalin Naira: Buni ya bukaci karin bankuna a Yobe 

Buni, ya ce akwai bukatar bankuna su bude sabbin rassa don bunkasa harkokin kasuwanci a jihar.

Sadique Abubakar ya bai wa dalibai 201 tallafin karatu a Bauchi

Dan takarar ya nuna wa daliban muhimmancin ilimin kiwon lafiya a tsakanin al’umma.