Labarai

Labarai

‘Za mu yi amfani da na’urorin zamani wajen dakile laifuka a Kano’

CP Dauda, ya lashi takobin yakar laifuka a fadin jihar.

Air Peace ya dakatar da jigilar zuwa Dubai saboda hana ‘yan Najeriya biza 

Kamfanin ya ce zai fitar da sabuwar sanarwa nan gaba.

Kotu ta soke zaben dan takarar gwamnan APC a Akwa Ibom

Kotun ta bayar da umarnin sake gudanar da sabon zabe nan da mako biyu masu zuwa.

A shirye Najeriya take ta taimaka wa Turkiyya ta yaki ta’addanci – Buhari

Buhari ya kuma yi Allah-wadai da harin da aka kai wa kasar

Akasarin titunan Najeriya sun mutu murus – FERMA

Shugaban hukumar ne ya bayyana hakan a Kaduna