Labarai

Labarai

Mun yi wa ’yan Najeriya miliyan 65.5 rigakafin COVID-19 – Gwamnati

Daga ciki, jihohin Kaduna da Kano da Osun ne ke kan gaba

Buni ya ba iyayen marayu 400 sana’o’i

Buni ya ba wa kowane marayu 200 kyautar Naira dubu hamsain kowannensu

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta ci rai a Albaniya

An yi dauki-ba-dadi tsakanin ’yan -sanda da masu zanga-zanga a ofishin Fira Minsitan Albaniya

Hotunan bikin ba wa Sarkin Katagum na 12 Sanda

Manya-manyan sarakunan Arewa ne suka halarta tare da manyan jami’an gwamnati da kuma dandazona jama’a daga ciki da wajen jihar Bauchi.

Wanda ya kashe ’yar shekara 10 ya shiga hannu bayan shekara 56

Dama an taba tuhumar mutumin da laifin lalata da yara