Labarai

Labarai

Za a kara wa Abuja megawatt 800 na lantarki

Za a kara wa tasoshin wutar lantarki na Dawaki da Apo da Kuje da Lugbe da kuma Wumba

’Yan bindiga sun kashe malamai 2,000 a shekara 8

Wannan ya haifar da karuwar yara marasa zuwa makaranta da raguwar wadanda ake sanyawa a makarantun ’ya’yan makiyaya.

Yadda aka sace matafiyan Taraba 19 a Nasarawa

A daren Juma’a ne dai motar matafiyan ta fada tarkon ’yan bindigar da suka tare hanya a yankin Eggon da ke Jihar Nasarawa.

An kashe shugaban ’yan bindiga Dogo Maikasuwa a Kaduna

Dogo Maikasuwa ya gamu da ajalinsa ne bayan ya dade yana ta tsere wa jami’an tsaro.

Sauyin Yanayi: Kasashen Turai munafukai ne —Buhari

Kar ku fada wa ’yan Afirka yadda ya kamata su yi amfani da arzikinsu.