Labarai

Labarai

Za mu ci gaba da sa ido kan Twitter —Gwamnati

Gwamnatin ba ta da aniyar sake rufe wani dandalin sada zumunta, amma ba za ta bari a yi amfani da su ba wajen cin zarafi, da yada labaran kayar da ko

Kotu ta janye umarnin tsare Shugaban EFCC

Kotu ta ce ta gano Shugaban EFCC bai yi watsi da umarninta ba

An kara gwangwaje dan sandan da ya ki karbar rashawar $200,000

An kara yi wa Daniel Itse Amah karin girma zuwa Mataimakin Kwamishinan ’Yan Sanda da kuma kyautar Naira miliyan daya.

Gobara ta kashe mutum 90 a Kaduna a wata 9

An an samu gobara sau 436 daga watan Janairu zuwa Satumba a fadin Jihar Kaduna

An fara kamen masu aron hannu a Ogun

Kwamishinan ’yan sanda na jihar, Lanre Bankole, ne ya bayar da umarnin kamen kan kowane nau’in abin hawa, musamman wadanda ke bin babban titin Legas z