Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 2 ’yan gida ɗaya a Gombe

Rundunar ta ce tana bincike kan lamarin.

Zulum ya raba wa magidanta 4,000 kuɗi da kayan abinci a Malam-Fatori

Gwamnan ya yi alƙawarin ci gaba da samar da tsaro a yankin domin bunƙasa harkar noma.

’Yan ɗaurin aure 7 sun rasu a hatsarin mota a hanyar Borno

Gwamnan ya yi addu’ar Allah Ya gafarta wa mamatan.

An gano gawarwaki biyu daga gobarar gini a Legas

Sai dai wani sashe na ginin gidan ya ruguje a lokacin gobarar, inda wasu ‘yan kasuwa suka maƙale.

Hatsarin mota ya kashe mutane 11 a Jigawa

hatsarin ya faru ne da misalin ƙarfe 4:45 na yamma, wanda ya shafi wata mota ƙirar Volkswagen Golf mai lambar rajista ND 983 XA, ɗauke da fasinjoji ki