Labarai

Labarai

El-Rufai Ya Bada Umarnin Dawo Wa Iyayen Yara Kudin Makarantar Da Suka Biya

El-Rufai ya umarci shugabannin makarantun sakandare su mayar wa iyayen dalibai kudaden makaranta da suka biya

Ambaliyar Ruwa: Aisha Buhari ta raba tallafin N10m a Binuwai

An raba tallafin a tsakanin mutane 200 da ambaliyar ruwan ta shafa.

’Yan bindiga sun sace kananan yara 20 a Neja

Masu garkuwa da yaran na neman Naira miliyan 40 a matsayin kudin fansa kuma suna azabtar da yaran

Mutum 13 sun kone kurmus a hatsarin mota a Kano

Bas din Kano Line dauke da fasinja ta yi taho-mu-gama da wata jif a hanyar Gaya zuwa Wuudil

Amurka da Birtaniya sun sassauta matsayinsu kan barazanar tsaro a Abuja

Kasashen Amurka da Birtaniya sun tsame Babban Birnin Najeriya, Abuja, daga cikin biranen da ake fargabar yiwuwar kai harin ta’addanci a cikinsu. Wanna