Labarai

Labarai

Naira ta shiga jerin kudaden da darajarsu ta fi faduwa a duniya

Yayin da darajar Naira ke ci gaba da faduwa a kan kudaden waje, a yanzu dai kudin na Najeriya ya shiga sahun kudaden da darajarsu ta fi faduwa a fadin

Kasafin 2023: El-Rufa’i ya ware wa matasa masu yi wa kasa hidima a Kaduna N300m

El-Rufa’i ya ce jihar za ta fara biyansu alawus a kowane wata

An kama masu sayar da kayan da Bankin Duniya ya bayar a raba wa dalibai a Kaduna

An kama su suna sayar da jakunkunan da bankin ya bayar a raba wa dalibai kyauta

’Yan bindiga sun sace matar tsohon Gwamnan Bauchi

Ita ce matar tsohon Gwamnan soja na jihohin Bauchi da Osun, Kanal Theophilus Bamigboye (mai ritaya)

ASUU za ta maka gwamnati a kotu kan yanke albashi

ASUU na shirin maka Gwamnatin Tarayya a kotu kan yanke albashin watan Oktoba da aka yi wa lakcarori.