Labarai

Labarai

NDLEA ta kama makaho dan Nijar da safarar miyagun kwayoyi

NDLEA ta ce jami’anta na sintiri ne suka cafke mutanen a hanyarsu ta komawa Nijar.

Tinubu ba shi da lokacin zuwa tarukan muhawara –APC

An yi taron muhawara amma Tinubu da Atiku ba su samu damar halarta ba.

Sauyin Kudi: Canjin Fam ya kai N1,000 a wurin ’yan canji

Ci gaba da faduwar darajar Naira ya sa canjin Fam na kasar Birtaniya ya kai Naira 1,000 a kasuwar bayan fage a karshen mako. Ana cike da fargabar cewa

‘Ya kamata a shigo da Hisbah don magance daba a harkar kamfe’

A yi doka, duk dan siyasan da zai wuce, a bar ’yan sanda da ’yan Hisbah su kama ’yan shaye-shaye

Shugaban NFF ya je ta’aziyyar tsohon dan wasan Kano Pillars

Marigayin ya wakilci Najeriya a Gasar Cin Kofin Duniya na matasa ’yan kasa da shekara 20