Labarai

Labarai

FIFA ta jajanta wa Kano Pillars kan rasuwar tsohon dan wasanta

FIFA ta aiko da sakon ne ta bakin Shugaban NFF

HOTUNA: Bikin taron Maukibin Qadiriyya karo na 72 a Kano

Taron na bana shi ne karo na 72

A yi wa Fulani makiyaya uzuri kan wa’adin sauya kudi – Miyetti-Allah

Kungiyar ta ce mambobinta na bukatar karin wa’adi

A shirye muke mu karbi Doguwa a NNPP – Kwankwaso

Tuni Kwankwaso ya kafa kwamitin mutanen da za su hadu da Doguwa

Yadda aka nada sabon Sarkin Katsinar Maradi a Nijar bayan watanni 18

An zabo Ahmed Ali Zaki Maremawa daga cikin mutum 68 da suka nemi sarautar, aka nada shi a matsayin Sultan na 24