An cire kwamishinan ’yan sandan Kano kan zargin rashawa
Shugaban ’Yan Sandan Najeriya Usman Baba, ya mayar da Abubakar Lawal Jihar Ebonyi
Labarai
Shugaban ’Yan Sandan Najeriya Usman Baba, ya mayar da Abubakar Lawal Jihar Ebonyi
Mahalarta taron sun kuduri aniyar aiki da gwamnati don hana yaduwar dabi’ar shan taba
Jarumar ta yi hakan ne sakamakon zargin da wani saurayinta mai suna Ramadan ya yi mata cin kudin wani abokin kasuwancinsa
Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, SP Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar al’amarin
An kashe mutum 285 a Jihar Kaduna cikin wata shida sakamakon rashin tsaro