Harin Sakkwato: Amurka na kokarin mayar da Najeriya filin daga – Sheikh Gumi
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dakatar da shigar sojojin Amurka cikin yaƙi da ta’addanci
Labarai
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dakatar da shigar sojojin Amurka cikin yaƙi da ta’addanci
Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin sake fitar da manyan dokokin sauye-sauyen haraji guda huɗu, bayan cece-kuce a bainar jama’a kan zargin sauya was
Sojojin Amurka sun tabbatar da cewa sun kai hare-hare kan mayakan kungiyar ISIS a jihar Sakkwato a daren Alhamis, bayan gwamnatin Najeriya ta nemi tai
‘Yan bindigar sun far wa ‘yan kasuwar ne a hanyar su ta zuwa Gurusu yayin da wasu ke kan hanyarsu ta zuwa Gusau babban birnin jihar.
“Muna gudanar da bikinmu cikin kwanciyar hankali babu wata damuwa. Nan cikin garin Katsina aka haife ni har na girma na kuma je garin mu na yo a