Labarai

Labarai

Mun lalata haramtattun matatun mai sama da 70 cikin mako 2 – Sojoji

An rufe matatun ne a yankin Neja Delta

Tinubu ya ba da tallafin N100m ga wadanda ambaliya ta shafa a Kogi

Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sha alwashin samar da mafita ta din-din-din ga matsalar ambaliyar ruwa a Jih

NEMA ta raba kayan abinci ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Borno 

An raba wa wadanda lamarin ya shafa don rage musu radadin da suke ciki.

An gurfanar da magidanci a kotu kan caka wa surukinsa kwalba

Ta ce wanda ake zargin ya daba wa mahaifin matarsa wata fasasshiyar kwalba a kai

An kama matashin da ya yi garkuwa sannan ya kashe yaro mai shekara 5 a Kano

Sun kuma nemi iyayen yaron su ba su N20m bayan sun kashe shi