Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 44 a Arewacin Najeriya

An kashe su ne a sassan Arwacin Najeriya da dama

Gwamnati ba ta sayen makamai a wajenmu – Kamfanin sarrafa makamai na Najeriya

Ya ce, hukumomin sun gwammace su tsallaka ketare su sayo

Ambaliyar ruwan bana ta fi yi wa Jigawa barna fiye da kowace jiha – Minista 

Ministar ta ce gwamnati na bincike don tallafa wa manoman da abun ya shafa

An harbi tsohon Fira Ministan Pakistan, Imran Khan

An bindige wanda ya harbi Mista Imran Khan har lahira.

NEMA ta kai gudunmawa wasu asibitoci 3 a Kano

NEMA ta rubanya kokarin da Gwamnatin Kano ke yi wajen share hawayen wadanda suka fuskanci bala’o’i.